Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 30:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a ran nan Laban ya ware bunsuran da suke dabbare-dabbare da masu sofane, da dukan awakin da suke dabbare-dabbare da kyalloli, da dukan baƙaƙen tumaki, ya danƙa su a hannun 'ya'yansa maza,

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:35 a cikin mahallin