Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 30:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka amincina zai shaide ni a gabanka a sa'ad da ka zo bincike hakkina. Duk wanda aka iske ba dabbare-dabbare ba ne, kuma ba babare-babare ba ne cikin awaki, ba kuma baƙi ba ne a cikin raguna, in aka samu a wurina, sai a ɗauka, na sata ne.”

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:33 a cikin mahallin