Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 30:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Yakubu ya komo daga saura da maraice, Lai'atu ta fita ta tarye shi, ta ce, “Sai ka shigo wurina, gama na riga na ijarar da kai da manta uwar da ɗana ya samo.” Saboda haka ya kwana tare da ita a daren nan.

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:16 a cikin mahallin