Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 30:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwanakin kakar alkama, Ra'ubainu ya fita ya samo manta uwa a saura, ya kawo wa mahaifiyarsa Lai'atu. Sai Rahila ta ce wa Lai'atu, “Ina roƙonki, ɗiba mini daga cikin manta uwar da ɗanki ya samo.”

Karanta cikakken babi Far 30

gani Far 30:14 a cikin mahallin