Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 3:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji Allah ya ce, “Ga shi, mutum ya zama kamar ɗaya daga cikinmu, ya san nagarta da mugunta, yanzu fa, kada ya miƙa hannunsa ya ɗiba daga cikin itacen rai ɗin nan, ya ci, ya rayu har abada.”

Karanta cikakken babi Far 3

gani Far 3:22 a cikin mahallin