Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga Adamu kuwa ya ce, “Ka kasa kunne ga muryar matarka, har ka ci daga 'ya'yan itacen da na dokace ka, ‘Kada ka ci daga cikinsu.’ Tun da ka aikata wannan za a la'antar da ƙasa saboda kai, da wahala za ka ci daga cikinta muddin rayuwarka.

Karanta cikakken babi Far 3

gani Far 3:17 a cikin mahallin