Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 29:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da gari ya waye kuma ga shi, ashe, Lai'atu ce. Sai Yakubu ya ce wa Laban, “Mene ne wannan da ka yi mini? Ba don Rahila na yi maka barantaka ba? Don me ka yaudare ni?”

Karanta cikakken babi Far 29

gani Far 29:25 a cikin mahallin