Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 29:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya duba haka sai ya ga rijiya cikin saura, ga kuwa garken tumaki uku suna daura da ita, gama daga cikin rijiyar nan ake shayar da garkunan. Murfin rijiyar, dutse ne, babba.

Karanta cikakken babi Far 29

gani Far 29:2 a cikin mahallin