Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 27:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rifkatu kuwa ta ce wa Ishaku, “Na gaji da raina saboda matan Hittiyawa. Idan Yakubu zai auri ɗaya daga cikin waɗannan mata na Hittiyawa, wato daga matan ƙasar, wane amfani raina zai daɗa mini?”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:46 a cikin mahallin