Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 27:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuma ya shirya abinci mai daɗin ci, ya kawo wa mahaifinsa. Sai ya ce wa mahaifinsa, “In ka yarda baba, ka tashi, ka ci naman da na harbo don ka sa mini albarka.”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:31 a cikin mahallin