Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 27:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Yakubu ya matsa kusa da Ishaku mahaifinsa, sai ya lallaluba shi, ya ce, “Murya, muryar Yakubu ce, amma hannuwa, hannuwan Isuwa ne.”

Karanta cikakken babi Far 27

gani Far 27:22 a cikin mahallin