Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 26:33-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

33. Ya sa mata suna Sheba, domin haka har yau sunan birnin Biyer-sheba.

34. Sa'ad da Isuwa yake da shekara arba'in, ya auro Judit, 'yar Biyeri Bahitte, da Basemat 'yar Elon Bahitte,

35. suka baƙanta wa Ishaku da Rifkatu rai.

Karanta cikakken babi Far 26