Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 26:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya zakuɗa daga nan ya haƙa wata rijiya kuma, amma ba su yi jayayya a kan wannan ba, don haka ya sa mata suna Rehobot, yana cewa, “Gama yanzu Ubangiji ya yalwata mana, za mu hayayyafa a ƙasa.”

Karanta cikakken babi Far 26

gani Far 26:22 a cikin mahallin