Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 25:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce mata, “Al'umma biyu suke a cikin mahaifarki, mutum biyu da za ki haifa, za su rabu da juna, ɗayan zai fi ɗayan ƙarfi, babban zai bauta wa ƙaramin.”

Karanta cikakken babi Far 25

gani Far 25:23 a cikin mahallin