Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 25:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne shekarun Isma'ilu a duniya, shekara ɗari da talatin da bakwai, ya ja numfashinsa na ƙarshe ya rasu, aka kai shi ga jama'arsa waɗanda suka riga shi.

Karanta cikakken babi Far 25

gani Far 25:17 a cikin mahallin