Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 25:1-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ibrahim ya auro wata mace kuma, sunanta Ketura.

2. Ta haifa masa Zimran, da Yokshan, da Medan, da Madayana, da Yisbak, da Shuwa.

3. Yokshan ya haifi Sheba da Dedan. 'Ya'yan Dedan su ne Asshurim, da Letushim, da Le'umomim.

4. 'Ya'yan Madayana su ne Efa, da Efer, da Hanok, da Abida, da Eldaya. WaÉ—annan duka 'ya'yan Ketura ne.

5. Ibrahim ya ba Ishaku dukan abin da yake da shi.

Karanta cikakken babi Far 25