Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 24:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuwa tambaye ta, ‘'Yar gidan wane ne ke?’ Ta ce, ‘Ni 'yar Betuwel ɗan Nahor, wanda Milka ta haifa masa.’ Sai na sa mata zobe a hanci, mundaye kuma a hannu.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:47 a cikin mahallin