Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 24:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafin in gama tunani a zuciyata, sai ga Rifkatu ta fito ɗauke da tulun ruwa a kafaɗarta, ta gangara zuwa rijiya ta ɗebo. Na ce mata, ‘Roƙo nake, ki ba ni, in sha.’

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:45 a cikin mahallin