Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 24:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da raƙuman suka gama sha, mutumin ya ɗauki zoben zinariya mai nauyin rabin shekel, ya sa mata a hanci. Ya kuma ɗauki mundaye biyu na shekel goma na zinariya ya sa a hannuwanta,

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:22 a cikin mahallin