Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 24:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Baran ya ɗibi raƙuma goma daga cikin raƙuman maigidansa. Ya tashi, yana ɗauke da tsaraba ta kowane irin abu mai kyau na maigidansa a hannunsa. Ya kama hanyar Mesofotamiya zuwa birnin Nahor.

Karanta cikakken babi Far 24

gani Far 24:10 a cikin mahallin