Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 22:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka zo wurin da Allah ya faɗa masa, sai Ibrahim ya gina bagade a can, ya jera itace a kai. Ya ɗaure Ishaku ɗansa, ya sa shi a bisa itacen bagaden.

Karanta cikakken babi Far 22

gani Far 22:9 a cikin mahallin