Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 22:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku ya ce wa mahaifinsa Ibrahim, “Baba!”Sai ya ce, “Ga ni, ɗana.”Ya ce, “Ga wuta, ga itace, amma ina ragon hadayar ƙonawa?”

Karanta cikakken babi Far 22

gani Far 22:7 a cikin mahallin