Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim ya ce wa samarinsa, “Ku tsaya nan wurin jakin, ni da saurayin za mu yi gaba mu yi sujada, sa'an nan mu komo wurinku.”

Karanta cikakken babi Far 22

gani Far 22:5 a cikin mahallin