Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 22:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Ɗauki ɗanka, tilon ɗanka Ishaku, wanda kake ƙauna, ka tafi ƙasar Moriya, a can za ka miƙa shi hadayar ƙonawa a bisa kan ɗayan duwatsun da zan faɗa maka.”

Karanta cikakken babi Far 22

gani Far 22:2 a cikin mahallin