Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim ya ta da idanunsa, ya duba, ga rago kuwa a bayansa, da ƙahoni a sarƙafe cikin kurmi. Ibrahim kuwa ya tafi ya kamo ragon, ya miƙa shi hadayar ƙonawa maimakon ɗansa.

Karanta cikakken babi Far 22

gani Far 22:13 a cikin mahallin