Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 21:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta kuma ce, “Dā wa zai iya ce wa Ibrahim Saratu za ta bai wa 'ya'ya mama? Duk da haka cikin tsufansa na haifa masa ɗa.”

Karanta cikakken babi Far 21

gani Far 21:7 a cikin mahallin