Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 21:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don haka, yanzu sai ka rantse mini da Allah, cewa ba za ka ci amanata, ko ta 'ya'yana, ko ta zuriyata ba, amma kamar yadda na riƙe ka cikin mutunci, haka za ka yi da ni da ƙasar da ka yi baƙunta a ciki.”

Karanta cikakken babi Far 21

gani Far 21:23 a cikin mahallin