Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 21:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim ya tashi da sassafe, ya kuma ɗauki gurasa da salkar ruwa, ya bai wa Hajaratu, ya ɗora kafaɗarta. Sai ya ba ta ɗanta, ya sallame ta. Ta tafi ta yi ta yawo cikin jejin Biyer-sheba.

Karanta cikakken babi Far 21

gani Far 21:14 a cikin mahallin