Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 21:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya yi wa Saratu alheri kamar yadda ya alkawarta.

2. Saratu kuwa ta yi ciki, ta haifa wa Ibrahim ɗa cikin tsufansa a lokacin nan da Allah ya faɗa masa.

3. Sai Ibrahim ya raɗa wa ɗansa wanda Saratu ta haifa masa, suna, Ishaku.

Karanta cikakken babi Far 21