Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba shi ya faɗa mini, ‘Ita 'yar'uwata ce’ ba? Ba ita kanta kuma ta ce, ‘Shi ɗan'uwana ne’ ba? Cikin mutunci da kyakkyawan nufi na aikata wannan.”

Karanta cikakken babi Far 20

gani Far 20:5 a cikin mahallin