Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka nan ma, hakika ita 'yar'uwata ce, 'yar mahaifina amma ba ta mahaifiyata ba ce. Na kuwa aure ta.

Karanta cikakken babi Far 20

gani Far 20:12 a cikin mahallin