Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya sa kowane itace mai kyan gani, mai amfani domin abinci, ya tsiro, itacen rai kuwa yana tsakiyar gonar, da kuma itacen sanin nagarta da mugunta.(Far 3.22,24; W. Yah 2.7; 22.2,14,19; Eze 47.12

Karanta cikakken babi Far 2

gani Far 2:9 a cikin mahallin