Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji Allah ya siffata mutum daga turɓayar ƙasa, a cikin kafafen hancinsa kuwa ya hura numfashin rai, mutum kuma ya zama rayayyen taliki.

Karanta cikakken babi Far 2

gani Far 2:7 a cikin mahallin