Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka nan fa, daga cikin ƙasar, Ubangiji ya siffata kowace dabba ta cikin saura da kowane tsuntu na sararin sama, ya kawo su wurin mutumin, ya ga yadda zai kiraye su, duk abin da mutumin ya kirayi mai ran kuwa, sunansa ke nan.

Karanta cikakken babi Far 2

gani Far 2:19 a cikin mahallin