Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma suka ce, “Ba mu wuri!” Suka kuma ce, “Wannan mutum ya zo baƙunci ne, yanzu kuma zai zama alƙali! Yanzu za mu yi maka fiye da yadda za mu yi musu.” Sai suka tutture Lutu suka matsa kusa don su fasa ƙofar.

Karanta cikakken babi Far 19

gani Far 19:9 a cikin mahallin