Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 19:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari kuma, 'yar farin ta ce wa ƙaramar, “Ga shi, daren jiya na kwana da mahaifina, bari daren yau kuma, mu sa shi ya sha ruwan inabi, ke ma sai ki shiga ki kwana da shi, domin kada zuriyar mahaifinmu ta ƙare.”

Karanta cikakken babi Far 19

gani Far 19:34 a cikin mahallin