Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka bugi mutanen da suke ƙofar gidan da makanta, ƙanana da manya duka, har suka gajiyar da kansu suna laluba inda ƙofa take.

Karanta cikakken babi Far 19

gani Far 19:11 a cikin mahallin