Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 18:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da a ce, akwai masu adalci hamsin cikin birnin, za ka hallaka wurin, ba za ka yafe su saboda masu adalcin nan hamsin waɗanda suke cikinsa ba?

Karanta cikakken babi Far 18

gani Far 18:24 a cikin mahallin