Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saraya ta ce wa Abram, “Bari cutar da aka cuce ni da ita ta koma kanka! Na ba da baranyata a ƙirjinka, amma da ta ga ta sami ciki, sai tana dubana a raine. Ubangiji ya shara'anta tsakanina da kai.”

Karanta cikakken babi Far 16

gani Far 16:5 a cikin mahallin