Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan kuwa Abram yana da shekara goma da zama a ƙasar Kan'ana sa'ad da Saraya matar Abram ta ɗauki Hajaratu Bamasariya, baranyarta, ta bai wa Abram mijinta ta zama matarsa.

Karanta cikakken babi Far 16

gani Far 16:3 a cikin mahallin