Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 15:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce masa, “Ni ne Ubangiji wanda ya fisshe ka daga Ur ta Kaldiyawa, don in ba ka wannan ƙasa ka gāje ta.”

Karanta cikakken babi Far 15

gani Far 15:7 a cikin mahallin