Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 15:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana Ubangiji ya yi wa Abram alkawari ya ce, “Ga zuriyarka na ba da wannan ƙasa, daga Kogin Masar zuwa babban kogi, wato Kogin Yufiretis ke nan,

Karanta cikakken babi Far 15

gani Far 15:18 a cikin mahallin