Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abram ya ce wa Lutu, “Kada rashin jituwa ya shiga tsakanina da kai ko tsakanin makiyayanka da nawa, gama mu 'yan'uwa ne.

Karanta cikakken babi Far 13

gani Far 13:8 a cikin mahallin