Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya bayyana ga Abram, ya ce, “Ga zuriyarka zan ba da wannan ƙasa.” Sai ya gina bagade ga Ubangiji, wanda ya bayyana gare shi.

Karanta cikakken babi Far 12

gani Far 12:7 a cikin mahallin