Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 10:28-32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. da Ebal, da Abimayel, da Sheba,

29. da Ofir, da Hawila da Yobab, dukan waɗannan 'ya'yan Yokatan ne.

30. Yankin ƙasar da suka zauna shi ne ya milla tun daga Mesha, har zuwa wajen Sefar, ƙasar tudu ta gabas.

31. Waɗannan su ne 'ya'yan Shem bisa ga iyalansu, da harsunansu, da ƙasashensu, da kabilansu.

32. Waɗannan duka su ne zuriyar Nuhu, bisa ga lissafin asalinsu, bisa ga kabilansu. Daga waɗannan ne al'ummai suka yaɗu bisa duniya bayan Ruwan Tsufana.

Karanta cikakken babi Far 10