Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Allah ya ga hasken yana da kyau. Allah ya raba tsakanin hasken da duhu,

5. ya ce da hasken, “Yini,” duhu kuwa, “Dare.” Ga maraice, ga safiya, kwana É—aya ke nan.

6. Allah ya ce, “Bari sarari ya kasance tsakanin ruwaye, don ya raba tsakaninsu.”

Karanta cikakken babi Far 1