Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya yi dabbobin gida bisa ga irinsu, da kuma na jeji, manya da ƙanana, da kowane irin mai rarrafe bisa ƙasa bisa ga irinsa. Allah kuwa ya ga yana da kyau.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:25 a cikin mahallin