Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Far 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya ce, “Bari ruwaye su fid da ɗumbun masu rai, bari tsuntsaye kuma su riƙa tashi bisa duniya ƙarƙashin sarari.”

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:20 a cikin mahallin