Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama mu bayi ne, duk da haka Allahnmu bai manta da mu a bautarmu ba, amma ya sa muka sami tagomashi a wurin sarakunan Farisa, suka iza mu domin mu gina Haikalin Allahnmu, mu sāke gyaransa, mu kuma gina garu a Yahuza da Urushalima.

Karanta cikakken babi Ezra 9

gani Ezra 9:9 a cikin mahallin