Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ezra 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan dukan waɗanda suka yi rawar jiki saboda maganar Allah na Isra'ila, saboda rashin aminci na waɗanda suka komo daga zaman talala, suka taru, suka kewaye ni sa'ad da nake zaune a ruɗe, har lokacin yin sadakar yamma.

Karanta cikakken babi Ezra 9

gani Ezra 9:4 a cikin mahallin